Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Ministan APC yayi wa Gwamna Ayo Fayose kamfe a Jihar Ekiti
Ministan APC yayi wa Gwamna Ayo Fayose kamfe a Jihar Ekiti
daga  Muhammad Malumfashi

Mun samu labari cewa daya daga cikin Ministan Shugaban Buhari watau Chris Ngige yayi subul-da-baka yayi kira a zabi su Fayose a zaben Ekiti. Dazu kun ji cewa Dr. Kayode Fayemi wanda ya fito takarar Gwamnan Jihar Ekiti.

Da Azikiwe yana raye tabbas zai goyawa Buhari baya
Da Azikiwe yana raye tabbas zai goyawa Buhari baya
daga  Aminu Ibrahim

Direkta Janar na muryar Najeriya (VON), Osita Okechukwu ya ce da tsohon shugaban kasar Najeriya na farko Dr. Nnamdi Azikiwe yana raye, da ya goyi bayan tazarcen shugaba Muhammadu Buhari a zaben 2019. Okechukwu yace hakan ne zai ba

Jam'iyyar APC zata kai jam'iyyar R-APC kotu
Jam'iyyar APC zata kai jam'iyyar R-APC kotu
daga  Mudathir Ishaq

A jiya Litinin ne Jam'iyar APC tace zata kai shugabanni da kuma mambobin sambuwar jam'iyyar Reform All Progressive Congress (R-APC). Mai bawa jam'iyar shawara akan doka Mr Babatunde Ogala ne ya sanar da hakan a Abuja a yayin...