Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

An kona tsintsiyoyi bayan Kwankwaso ya fice daga Jam’iyyar APC
An kona tsintsiyoyi bayan Kwankwaso ya fice daga Jam’iyyar APC
daga  Muhammad Malumfashi

Kun san dai tsohon Gwamnan Kano Rabiu Musa Kwankwaso da wasu manyan ‘Yan Majalisar Kasar su ka tsere daga Jam’iyyar APC su ka dawo asalin Jam’iyyar su ta da watau PDP. An yi bikin jar hula bayan Sanata Kwankwaso ya dawo PDP jiya.