Hausawa da ke jihar Oyo sun barke da zanga-zanga bayan wani dan sanda ya kashe wani dan jihar Zamfara da ya ke tuka babur a jihar Oyo. Yan sanda sun yi magana.
Hausawa da ke jihar Oyo sun barke da zanga-zanga bayan wani dan sanda ya kashe wani dan jihar Zamfara da ya ke tuka babur a jihar Oyo. Yan sanda sun yi magana.
Alam sun nuna cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi za su sauya sheka daga jam'iyyar ADC zuwa NDC. An gargade su kan sauya sheka daga ADC.
Ayo Fayose ya sa wa ‘Yan Majalisun da su ka koma PDP albarka inda ya jinjinawa Shugaban Majalisar Dattawan Kasar Bukola Saraki. Gwamnan ya yabi irin su Ahmed Garba Bichi, Abdulsamad Dasuki da Honarabul Zakari Mohammed.
Tun bayan sama da awanni biyar da shugaban majalisar Dattawa Sanata Abubakar Bukola Saraki ya sanar da ficewar wasu gagga gaggan Sanatoci goma sha biyar daga jam’iyyar APC zuwa PDP, sai yanzu aka ji duriyar shugaban kasa Muhammadu
Rundunar yan sandan Najeriya na zuba idanu don ganin isowar shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki ofishin tawagar kwararru na IRT dake Guzape, Abuja kan fashin Offa wanda aka aiwatar a ranar Alhamis, 5 ga watan Afrilu.
A yanzu haka PDP na da yan majalisu Hamsin da shidda-56, bayan ta samu karin Sanatoci goma sha biyar daga APC, duk da cewa ta sallami Sanata Buruji Kashamu, yayin da APC ke da Sanatoci Arba’in da tara-49, sai jam’iyyar APGA mai Sa
Majalisar dokokin jihar Adamawa, a ranar Litinin ta ce bata da labara kan zargin sauya shekar wasu yan majalisa daga APC, zuwa PDP. Shugaban kwamitin bayanai na majalisar, Alhaji Abubakar Isa yace mutun guda ce ta sanar da sauya
A yau, Litinin, ne kungiyar Izalatul Bid’a waikamatus Sunnah (JIBWIS) ta sanar da cewar gwamnatin jihar Jigawa ta basu kyautar hekta 65 ta fili domin gina jami’ar karatun addini. Da yake sanar da hakan yau a wurin wani taro domin
A tsakiyar 2015 ne Gwamnatin Buhari ta karbi mulki daga hannun Jam’iyyar PDP. Bayan watanni 6 ne aka nada sababbin Ministoci. Sai dai daga cikin tsofaffin Ministocin Shugaban kasa Goodluck Jonathan akwai wadana gaba ta kai su.
Kun ji cewa yanzu haka dai shekara da shekaru an rasa wanda zai sha gaban Aliko Dangote idan aka zo maganar dukiya a Afrika. Yanzu haka dai shekara ta 7 kenan a jere ‘Dangote bai da sa’a. Ko su wanene ke bin sa.
Mun ji cewa Masu garkuwa da mutane sun kashe na kashewa sun sace na sacewa a hanyar Abuja. An kuma yin wani babban ta’adi a hanyar Kaduna zuwa Garin Abuja har ta kai ga rasa Jami’an tsaro 2 kamar yadda mu ka samu labari.
Siyasa
Samu kari