A labarin nan, za a ji cewa kungiyar Kwankwasiyya ta bayyana kwarin gwiwa na cewa kotunan kasar nan za su iya abin da ya dace, amma duk da haka ana duba batun ADC.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar Kwankwasiyya ta bayyana kwarin gwiwa na cewa kotunan kasar nan za su iya abin da ya dace, amma duk da haka ana duba batun ADC.
Alam sun nuna cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi za su sauya sheka daga jam'iyyar ADC zuwa NDC. An gargade su kan sauya sheka daga ADC.
Shugaban kungiyar Ohaneze Ndigbo, babin jihar Anambra, Cif Damian Okeke ya gargadi majalisar dokokin kasar akan duk wani yunkuri na tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari. Ya ba da shawarar cewa hanyar mafi cancanta shine zabe.
Bayan kiraye-kiraye daga masu ruwa da tsaki a jihar Kwara, gwamnan jihar, Dr Abdulfatah Ahmed ya yi Karin haske cewa yana iya barin jam’iyyar All Progressives Congress (APC). Gwamnan ya bayyana cewa jam’iyyar bata kai yadda mutane
A cigaba da sa-toka-sa-katsin dake faruwa tsakanin hukumar ‘yan sanda da shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki, a yau, Alhamis, jami’an ‘yan sanda masu bincike sun bi Saraki har Ofis bayan ya ki amsar gayyatar da suka yi masa
Sanatocin jam’iyyar All Progressives Congress (APC), wadanda suka gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari a daren ranar Laraba sun ce sun je ne domin bashi tabbacin goyon bayansu. Sun kuma sanar da shi cewar APC ce mai rinjaye.
Dazu nan mu ka ji cewa siyasar Kano na neman canza zani bayan da APC ta fara shirin raba Shekarau da Kwankwaso. Idan har Shekarau ya bar PDP, an ragewa Kwankwaso da Jam’iyyar karfi kuma Ganduje zai yi wuya ya sha kasa.
Wani babban 'Dan APC yace a shirye yake a kore sa daga Jam'iyya bayan da yayi kaca-kaca da Gwamnatin APC. Wannan Masoyin Buhari yace idan abubuwa ba su gyaru ba za ta sake zani, Babban Magoyin bayan Buhari yayi tir da Gwamnatin sa
Wasu manyan ‘Yan Majalisar Tarayya sun bar Jam’iyyar APC mai mulki sun koma PDP. Daga ciki akwai tsohon Gwamnan Jihar Kano watau Rabiu Musa Kwankwaso. Ana zargin akwai wasu Gwamnonin da yanzu za su bi wannan sahu.
Domin samun dammar kayar da Ganduje cikin sauki, Shekarau ya bar wa kwankwaso zabin fitar da dan takarar gwamna shi kuma ya bayar da mataimaki. Majiyar jaridar ta sanar da ita cewar Kwankwaso na shirin tsayar da mataimakin gwamna
An rantsar da sabbin kwamishinonin ne a ofishin hukummar zabe na kasa dake birnin tarayya, Abuja. Shugaban hukumar INEC, Farfesa Mahmoud, ya taya su murna zabensu da kuma tabbatar da su a matsayin sabbin kwamishinoni tare da yin
Siyasa
Samu kari