Baza'a taba samun zaman lafiya a majalisu ba sai gwamnoni sun daina maishe ta gidan ritaya

Baza'a taba samun zaman lafiya a majalisu ba sai gwamnoni sun daina maishe ta gidan ritaya

- Sanatoci bazasu taba samun zaman lafiya ba

- Duke ya bayyana haka ne a shafinsa na twitter

- Sun maida mukami Senate kamar gida a yayin da sukayi ritaya

Baza'a taba samun zaman lafiya a majalisu ba sai gwamnoni sun daina maishe ta gidan ritaya

Baza'a taba samun zaman lafiya a majalisu ba sai gwamnoni sun daina maishe ta gidan ritaya

Tsohon gwamnan jahar Cross River Donald Duke yace Sanatoci bazasu taba samun zaman lafiya ba har sai gwamnoni masu ritaya sun dena maida mukamin na Senate gida a duk lokacin da suka sauka a mulki.

Duke ya bayyana hakan ne a shafinsa na twitter inda yake bayyana ra'ayinsa akan yakin neman zabe da akeyi.

DUBA WANNAN: An koka da damuwar yankan wutar NEPA

Akwai sanatoci Takwas a cikin jam'iyar tasa, tsohon gwamnan yace idan gwamnonin suka dena maida mukamin na Senate gida to a sannan ne Red Chamber zata samu zaman lafiya.

Sanatoci bazasu taba samun zaman lafiya ba har sai gwamnoni masu ritaya sun dena maida mukamin na Senate gida a duk sanda suka sauka daga mulki.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel