Kwamitin alkalai biyar na kotun koli ya soke umarnin kowa ya tsaya a matsayinsa da kotun daukaka kara ya bayar, ya tabbatar da shugabancin tsagin Sanata David Kark.
Kwamitin alkalai biyar na kotun koli ya soke umarnin kowa ya tsaya a matsayinsa da kotun daukaka kara ya bayar, ya tabbatar da shugabancin tsagin Sanata David Kark.
Shugaban jam'iyyar ADC, David Mark, ya tabbatar wa mambobinsu cewa jam'iyyar za ta shiga zabukan 2027 duk da hukuncin kotun da ya shafi kwamitinta na riko.
Kwamitin abokai na wani jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC) babin jihar Rivers, mai suna Perekeme Kpodoh, sun nemi dauki akan ci gaba da tsare shi da ake yi wadda a cewarsu akwai siyasa cikin lamarin.
Batun zaben 'yan tinke ya taso a jam'yyar APC inda wasu ke ganin idan ba'a yi zaben fidda gwani ba na kato bayan kato to babu adalci domin idan akayi amfani da wakilai wajen zaben za'a iya samun wasu 'yan takarar da za suyi amfani
Da yake karbar fam din takarar a jiya, Litinin, El-Rufa’i, ya yiwa kungiyoyin godiya tare da shiada masu cewar sun sauke masa nauyi domin ba kankanin tashin hankali ya shiga ba bayan jam’iyyar APC ta fitar da farashin fam din taka
Za ku samu labari cewa Jam’iyyar PDP ta nada shugaban kwamitin Amintattu.Sanata Adolphus Wabara wanda tsohon Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya ne zai zama Mataimakin Shugaban kwamitin na BOT na tsawon shekaru.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesome Wike, a cikin wata zantawa da yayi da manema labarai, ya ce ya sanar da matarsa da yaransa, dangane da wannan mugun kullun na gani bayansada suke son yi. Irin rayuwar da muka tsinci kawunan mu a ciki
Sanata mai wakiltan mazabar arewa maso gabashin Benue, George Akume da Gwamna Samuel Ortom sun yi musayar zafafan kalamai a ranar Litinin, 10 ga watan Satumba. Ya bayyana Ortom a matsayin mara kokari wadda ya gaza.
Za ku ji cewa manyan 'Yan siyasa fiye da 10 sun fara harin kujerar Gwamnan Borno a APC daga ciki har da Ministan Buhari da ‘Yan Majalisu. 'Yan takarar sun hada da Mustapha Shehuri da Sanata Abubakar Kyari da Sanata Bakaka Garbai.
Malam Salihu Sagir Takai, tsohon kwamishina kuma na hannun damar tsohon gwamnan jihar Kano, Ibrahim Shekarau, ya ce sun yi hannun riga a siyasance da tsohon maigidan nasa. Takai da Shekarau sun dade tare suna gwagwamarya a siyasa.
Za ku ga Bidiyon Sanatan Kano ta Kudu yana shan ihu a wajen taron Jam’iyyar APC. Jama’a sun yi wa wani Sanata Kabiru Gaya ihun ‘ba ma so’ a Jihar Kano. Dama dai kun ji cewa iga-jigan PDP sun gana da Kwankwaso a Kaduna.
Siyasa
Samu kari