Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

PDP ta yi kaca-kaca da Uwargidar Shugaba Muhammadu Buhari
PDP ta yi kaca-kaca da Uwargidar Shugaba Muhammadu Buhari
daga  Muhammad Malumfashi

Jam’iyyar PDP a jawabin da tayi wanda ya zo hannun mu ta bakin Jaridar Premium Times ta yi kaca-kaca da Uwargidar Shugaba Muhammadu Buhari. PDP tace idan gaskiya ne ana yaki da sata ayi ram da Matar Shugaban kasa.