Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

An maka Gwamnatin Shugaban kasa Buhari kara a gaban Kotu
An maka Gwamnatin Shugaban kasa Buhari kara a gaban Kotu
daga  Muhammad Malumfashi

Mun ji cewa ana karar Shugaban kasa Buhari da wani Ministan sa a Kotu. Bala Mohammed da Raymond Dokpesi sun kai Buhari Kotu ne a dalilin wani kudiri da ya kawo. Babban Lauya Agabi ne ya tsayawa masu karar a gaban Alkali.

2019: Makarfi ya bugi kirji yace zai doke su Atiku da Kwankwaso
Breaking
2019: Makarfi ya bugi kirji yace zai doke su Atiku da Kwankwaso
daga  Muhammad Malumfashi

Tsohon Gwamnan Kaduna Ahmed Makarfi a lokacin da ya shiga yakin neman zabe ya fadawa manyan PDP a Yankin Kebbi cewa shi ne yake da abin da duk sauran ‘Yan takaran na PDP ba su da shi kuma zai yi nasarar samun tikitin PDP.

KARIN BAYANI: Sakamakon zaben kananan hukumomi 30 na jihar Osun
Breaking
KARIN BAYANI: Sakamakon zaben kananan hukumomi 30 na jihar Osun
daga  Mudathir Ishaq

Bayan kammala zaben gwamnan jihar Osun da ya gudana a jiya asabar 22 ga watan Satumba 2018, hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta fara sanar da sakamakon zaben kananan hukumomi 11, ta bakin jami'an tattara sakamako na kowac