Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

'Yan daba sun gwabza da fusatattun masoya Atiku
Breaking
'Yan daba sun gwabza da fusatattun masoya Atiku
daga  Aminu Ibrahim

Wasu 'yan daba sun tarwatsa taron manema labarai da wasu fusattatun magoya bayan dan takarar shugabancin kasa, Atiku Abubakar karkashin kungiyar Aggirieved Atiku Support Groups (AASG) suka shirya a ranar Litinin a Abuja.

Alkawaran Gwamnatin Tarayya duk kanzon kurege ne - ASUU
Alkawaran Gwamnatin Tarayya duk kanzon kurege ne - ASUU
daga  Mudathir Ishaq

Kungiyar malaman jami’a (ASUU) sun bayyana alkawaran Gwamnatin Tarayya a matsayin kanzon kurege, cewa mambobinta ba za su bi ta kansu ba. Shugaban ASUU, Farfesa Abiodun Ogunyemi, ya fadi hakan a ranar Litinin, 5 ga watan Nuwamba.

2019: INEC ta haramtawa jami’anta shiga kungiyoyin WhatsApp
2019: INEC ta haramtawa jami’anta shiga kungiyoyin WhatsApp
daga  Aisha Musa

Yayinda zaben 2019 ke gabatowa, hukumar zabe mai zaman kanta ta haramta wa jami’an kasancewa mamba a kungiyoyin WhatsApp. Hukumar zaben ta aika da wata wasika ga dukkanin kwamishinonin zabe 37, inda take sanar masu hukuncin ta.

Surukin Halima Buhari ya sa labule da Shugaban kasa a Aso Villa
Surukin Halima Buhari ya sa labule da Shugaban kasa a Aso Villa
daga  Muhammad Malumfashi

Za kuji labari cewa Shugaba Buhari yayi wani zama da Surukin sa wanda ya haifi Mahaifin Mijin daya daga cikin manyan ‘Ya ‘yan Shugaba Buhari watau Mohammed Babagana Sheriff wanda shi ne Mijin Halima Muhammadu Buhari.