Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa ya warke daga cutar daji bayan an gano ta a farkon mataki kuma aka yi masa magani cikin nasara.
Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa ya warke daga cutar daji bayan an gano ta a farkon mataki kuma aka yi masa magani cikin nasara.
A labarin nan, za a ji wata ƙungiyar APC ta fara zargin ganawar da Sanata AbdulAziz Yari ya yi da jiga-jigan ADC zai jawo nakasu ga haɗin kan jam'iyya gabanin 2027.
Kungiyar Musulman Inyamuran Najeriya tace tun da Najeriya ta zama kasa guda ba su taba karuwa ba. Kungiyar ta SEMON nemi Shugaba Buhari ya rika nada wadanda su ka cancanta a mukaman Gwamnati kuma ya guji kabilanci.
Mun ji yadda APC NWC ta sauya sunan ‘Dan takarar da yayi nasara a zaben fitar da gwani. Injiniya Danja wanda ya sa ran zuwa Majalisar Tarayya a 2019 yace ana neman hana sa takara duk Gwamna Aminu Bello Masari sun sa baki.
Sarki Sanusi ya ce adadin matasan da ke Najeriya zai kai miliyan 100 nan da shekaru 20. Ya kara da cewa muddin gwamnati ta gaza daukan mataki kan yadda mutane ke haihuwa barkatai ba, balo'in da za su bula a kasar za su fi na Boko
A sanarwar da ya fitar, Jonathan ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ne zai kasance bako na musamman a wurin taron kaddamar da littafin. Legit.ng ta gano cewar za a yi taron kaddamar da littafin ne a Otal din Transcorp Hilton da
A taron manema labarai da sukayi a ranar litinin, a Ikeja, jihar Legas, shugaban kungiyar, Bakura Goni-Makinta da sakataren shi Mustapha Mustapha, sunce sai dai Idan hukumar zabe mai zaman kanta zata dubi tsohon karamin ministan w
Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa yawan yadda ake amfani da kudin al’umma wajen siyan kuri’u da masu jefa kuri’u da kuma yadda ake amfani da jami’an tsaro wajen razana yan adawa, sune manyan kalubale ga zaben mai zuwa.
Wani lauya mazaunin Abuja ya bukaci babbar kotun tarayya a Kano da ta dakatar da majalisar dokokin jihar Kano daga ci gaba da binciken zargin cin hanci da ake yi wa gwamna Abdullahi Ganduje. A cewarsa ba huruminta bane yin hakan.
Ibrahim Magu ya shawarci wani ‘Dan Jarida ya rubuta korafi zuwa ga Hukumar idan yana da sha’awar ganin an binciki Bola Tinubu. Yanzu haka bola Tinubu yana cikin manyan APC kuma na hannun daman Shugaban kasa Buhari.
Kun san cewa Salihu Takai wanda yana cikin manyan ‘Yan siyasan da su ka bar PDP a dalilin ba Abba Yusuf takara. Yanzu dai yana samu cikas Jam'iyyar adawa ta PRP ko da ya fara janyewa Jam’iyyar PDP Jama’a a Kano.
Siyasa
Samu kari