Buhari na ganawar sirri da shugban kasar Guinea Bissau

Buhari na ganawar sirri da shugban kasar Guinea Bissau

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis, 15 ga watan Nuwamba ya yi ganawar sirri da shugaban kasar Guinea Bissau, Jose Mario Vaz a fadar shugaban kasa da ke Abuja.

Legit.ng ta tattaro cewa Shugaba Vaz ya iso fadar shugaban kasa da karfe 11 na safe sannan ya samu tarba daga shugaba Buhar wanda ya kai shi ofishin sa kai tsaye sannan a take suka fara ganawa.

Buhari na ganawar sirri da shugban kasar Guinea Bissau
Buhari na ganawar sirri da shugban kasar Guinea Bissau
Asali: Facebook

A baya Legit.ng ta rahoto cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya bayan ziyarar aiki da ya kai Paris, kasar Faransa na kwanak biyar.

KU KARANTA KUMA: Yawancin hanyoyin Najeriya sun tashi aiki - FERMA

Shugaban kasar ya dawo gida a ranar Laraba, 14 ga watan Nuwamba. Ya hadu da Gwamna Aminu Bello Masar na Katsina, Gwamna Kayode Fayemi na Ekiti da Gwamna Willie Obiano na Anambra.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/legitnghausa

Ko a http://twitter.com/legitnghausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta LEGIT NG Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Shafin NAIJ Hausa ya koma Legit.ng Hausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng