Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

2019: Wani ɗan takara na neman kaɗa Hantar Atiku da Buhari
2019: Wani ɗan takara na neman kaɗa Hantar Atiku da Buhari
daga  Mudathir Ishaq

A jiya Litinin wani sabon dan takarar kujerar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Trust PT, ya sha alwashin lallasa shugaban kasa Muhammadu Buhari da kuma tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar a yayin babban zabe na 2019.

Buhari ya fadi abinda ya jawo matsalar Boko Haram
Buhari ya fadi abinda ya jawo matsalar Boko Haram
daga  Mudathir Ishaq

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewar dakarun sojin Najeriya kadai ba zasu iya kawo karshen aiyukan ta'addanci na kungiyar Boko Haram ba. Kazalika, Buhari ya bayyana siyasa a matsayin abinda ya fara kawo matsalar Boko

Karin albashi: Kungiyar kwadago ta bawa shugaba Buhari shawara
Breaking
Karin albashi: Kungiyar kwadago ta bawa shugaba Buhari shawara
daga  Mudathir Ishaq

An shiga takun saka tsakanin kungiyar NLC da gwamnonin Najeriya ne a kan kafewar kungiyar ta kwadago a kan sai a inganta rayuwar ma'aikata ta hanyar yi ma su karin albashi. A ranar Laraba, ne bayan kammala wata ganawa, gwamnan jih