Hadakar kabilun kudu sun amince kan matsaya daya, kuma Atiku zata yiwa amfani

Hadakar kabilun kudu sun amince kan matsaya daya, kuma Atiku zata yiwa amfani

- An bukaci gyara a kasar nan gurin ba wa jihohi damar samun juya albarkatun su

- An kuma bukaci gyara a kasar ta fuskar mutunta doka da kuma hauhawan rashin tsaro

- Sako bambancin addini ga shuwagabanni na kawo rarrabewar kawuna

Hadakar kabilun kudu sun amince kan matsaya daya, kuma Atiku zata yiwa amfani
Hadakar kabilun kudu sun amince kan matsaya daya, kuma Atiku zata yiwa amfani
Asali: Facebook

Farfesa Wole Soyinka, Afenifere da Ohaneze Ndigbo sunyi kira gurin gyaran kasar nan ta hanyar ba jihohi damar juya albarkatun su.

Sunyi kira da gyara kasar nan ta fuskar rashin mutunta doka da kuma hauhawan rashin tsaro.

Kamar yanda Soyinka ya jaddada, dole a bar jihohi su samu cikakkiyar damar juya albarkatun su.

DUBA WANNAN: 'Ana kashe mana mutane a jihohin PDP'

Ya bayyana cewa nuna bambancin addini ga shuwagabanni na kawo nakasu da kuma barna ta bangaren hadin kan mutanen kasa.

Ya kara da kira ga matasa dasu gyara kansu don samar da shugabanci mai inganci a kasar. Ya bayyana cewa hadin kai ne kawai zai iya samar da hakan.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Online view pixel