Manyan matan shugabannin Najeriya 6 da suka fi shahara tun bayan samun yancin kai

Masu iya Magana kan ce mulkin mace na da karfi sosai ta yadda lafazin bakinta,kallon idanunsa da sanyin halayyata kadai su haddasa yaki ko kua su hana hakan faruwa. Allah ya yi wad an Adam halitta na musamman amma komai na mace daban yake.

Tun bayan samun yancin kai, Najeriya ta samu shugabanni 13, kuma wadannan manyan shugabanni kan hau kujerar mulki tare da kyawawan mata a gefensu.

Baya ga inganta rayuwar mutane ne suke yi tare da ba mazajensu goyon baya a lokacin da suke shugabantar kasar, sukan gudanar da mulkinsu ta tsari daban-daban.

Dukkanin matayen shugabannin sun kasance mutane na musamman amma wasu shida daga cikinsu na nan daram a zukatan yan Najeriya da dama saboda yadda suka gudanar da salon mulkinsu da matsayinsu.

KU KARANTA KUMA: Fadar shugaban kasa ta yi wa PDP ba’a akan sakamakon zaben cike gurbi

Sun kasance kyawawa, masu aji da tarin hikima sannan kuma sun nuna yanayin wayewarsu. Legit.ng ta kawo maku njerin wadanannan manyan mata guda shida.

1. Marigayiya Maryam Babangida

Manyan matan shugabannin Najeriya 6 da suka fi shahara tun bayan samun yancin kai
Manyan matan shugabannin Najeriya 6 da suka fi shahara tun bayan samun yancin kai
Asali: UGC

2. Maryam Abacha

3. Marigayiya Stella Obasanjo

Manyan matan shugabannin Najeriya 6 da suka fi shahara tun bayan samun yancin kai
Manyan matan shugabannin Najeriya 6 da suka fi shahara tun bayan samun yancin kai
Asali: UGC

4. Turai Yar'Adua

5. Patience Jonathan

Manyan matan shugabannin Najeriya 6 da suka fi shahara tun bayan samun yancin kai
Manyan matan shugabannin Najeriya 6 da suka fi shahara tun bayan samun yancin kai
Asali: UGC

6. Aisha Buhari

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng