Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Dalilin adawar mu da Jonathan a 2015 - Dattawan Arewa
Dalilin adawar mu da Jonathan a 2015 - Dattawan Arewa
daga  Mudathir Ishaq

Kungiyar shawarari ta Arewa watau Arewa Consultative Forum da kuma kungiyar Dattawan Arewa ta Northern Elders' Forum, a jiya Laraba sun sake jaddada matsayarsu ta rashin da nasanin nuna adawa ga tsohon shugaban kasa, Jonathan.

2019: Yadda ganawar Atiku, Secondus da Gwamnonin PDP ta kasance
2019: Yadda ganawar Atiku, Secondus da Gwamnonin PDP ta kasance
daga  Mudathir Ishaq

'Dan takarar shugaban kasa karkashin inuwa ta jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar tare da shugaban jam'iyya, Uche Secondus da kuma zababbun gwamnoni na jam'iyyar, sun gana da juna a garin Abuja domin daura damarar babban zabe na 2019.