Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Buhari ya cancanci yin tazarce – Dan majalisar wakilai
Buhari ya cancanci yin tazarce – Dan majalisar wakilai
daga  Mudathir Ishaq

Alhaji Bello Dantani, wani dan majalisa mai wakiltan Argungu/Augie a jihar Kebbi a majalisar wakilai a yau Juma'a, ya ce Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya cancanci tazarce biyo bayan tarin nasarorin da ya samu a mulkinsa.

Magu ya nemi a dena kai shari'ar EFCC gaban wata alkaliya
Breaking
Magu ya nemi a dena kai shari'ar EFCC gaban wata alkaliya
daga  Aminu Ibrahim

Shugaban rikon kwarya na hukumar yaki da rashawa, (EFCC), Mr Ibrahim Magu ya rubuta wasika da Babban Alkalin Najeriya, Justice Walter Onnoghen inda ya ke nema a hana mai Shari'a Binta Nyako sauraron duk wani shari'a da ya shafi hu