Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa Iran ta yarda za ta birne burinta na kera makamin nukiliya ba tare da wani sharadi na sakin kadarorinta ba.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa Iran ta yarda za ta birne burinta na kera makamin nukiliya ba tare da wani sharadi na sakin kadarorinta ba.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya amince ya zama mataimakin Peter Obi a zaɓen 2027 bayan gazawar tattaunawa da APC, a cewar wani makusancin Obi, Ibrahim Abdulkarim.
Mun ji cewa tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo zai ba mutuane fiye da 1, 000 sana’a a gidan gona. Fiye da mutum 1000 za su samu hanyar cin abinci ta Obasanjo a sakamakon harkar noma.
Sarkin Daura ya fito ya yi na’am da biyayyar da Yemi Osinbajo ya ke yi wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari inda yace an jarraba mubaya’ar da Osinbajo yake yi wa Buhari kuma an gamsu.
Mun ji cewa Manyan kasa sun halarci nadin sarautar ‘Danuwan Buhari a Daura inda shi kuma shugaban kasar yake Landan ya na hutawa a Turai.
Dan majalisar wakilai daga Kano mai wakiltar Kiru/Bebeji a Majalisar Dokoki na Tarayya, Abdulmumin Jibrin, ya mayar martani a kan hukuncin kotun koli da ta soke zabensa. Jibrin ya ce, hukuncin abin al'ajabi ne kuma bai bi dokar s
A ranar Juma'a ne kotun daukaka kara ta soke zaben dan majalisar wakilai mai wakiltar Kiru/Bebeji a majalisar dattawa kuma ta bada umarnin yin sabon zabe, kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta ruwaito. Kotun daukaka karar ta soke
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto, ya hori shugaban kasa Muhammadu Buhari ya maida komai ba komai ba sakamakon nasarar da ya samu. Ya kara da jinjinawa Alhaji Atiku Abubakar bisa ga jajircewarsa da kuma yarda da fannin...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jahar Kebbi, KESIEC ta sanar da jam’iyyar APC mai mulki a jahar ta lashe dukkanin kujerun da aka fafata a zaben kananan hukumomin jahar na ranar 26 ga watan Oktoba.
Shugaban jam'iyyar APC ta kasa, Adams Oshiomhole, ya ce ba dai-dai bane ikirarin da mutane suke yi akan yawan yawon shugaban kasa Muhammadu Buhari zuwa kasashen ketare. Oshiomhole, wanda ya amsa tambayoyin manema labarai a ranar L
Rahotanni sun kawo cewa yar’uwar Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hajiya Rabiatu Muhammed na daga cikin zababbu 17 da majalisar dokokin jihar Katsina ta tabbatar a matsayin kwamishinoni a ranar Laraba, 30 ga watan Oktoba.
Siyasa
Samu kari