Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana a boye da gwamnonin APC a fadar gwamnati Abuja, inda aka fara taron da yamma bayan sauyin wuri daga dakin majalisa.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana a boye da gwamnonin APC a fadar gwamnati Abuja, inda aka fara taron da yamma bayan sauyin wuri daga dakin majalisa.
Majiyoyi sun ce shugaba Bola Tinubu ya ƙi bukatar sanatoci na samun tikitin takara kai tsaye, yana mai jaddada cewa gwamnonin jihohi su na da ikon yanke hukunci.
Hukumar da ke gudanar jarrabawar gama Sakandare NECO ta ceci Sanatan Anambra, Ifeanyi Ubah, da kotu ta tsige daga Majalisar Dattawa saboda rashin takardu.
Ma’aikatan EFCC sun mamaye gurin zabe bisa zargin aiki da kudi wajen sayen kuri’u. Amfani da kudi wajen karkato da ra’ayin masu zabe babban laifi ne a Najeriya.
Hukumar yaki da cin hanci ta Kano a karkashin shugabancin Muhyi Magaji Rimin Gado ta dade tana binciken fadar sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, a kan zargin tafka badakala da almubazzaranci da kudaden fadar. Sai dai, wasu da dama
Dazu nan Jam’iyyar PDP ta nada sabon Gwamnan Gwamnoni a cikin Gwamnoninta. Aminu Tambuwal ya sha alwashin ciyar da jam’iyyar hamayyar gaba a wa’adin da zai yi a ofis.
A jiya ne aka ji cewa Jam’iyyar PDP ta sha kashi a zaben da aka yi a Jihar Imo. ‘Yar takarar APC ta lashe kujerar Majalisar Tarayya a zaben Imo da kuri’u fiye da 23, 000.
Gwamnonin APC sun fito sun ce Jam’iyyar mu ta na nan ko Buhari ya tafi a 2023. Gwamnan Jigawa ya fadi abin da zai tsaida APC a Najeriya har bayan mulkin Buhari.
Jami'in ya harbi maigidan nasa ne bisa kuskure yayin da yake harbin iska a wurin bikin, lamarin da ya kawo karshen bikin murnar da ake yi, kamar yadda wani shaidar gani da ido ya shaida wa jaridar Punch. An garzaya da dan takarar
Tsohon dan majalisar wakilai, Abdulmumini Jibrin Kofa ya zargi cewa wasu manyan mutane masu fadi a ji a jihar ne suka yi masa taron dangi don kayar da shi a zaben maye gurbin da aka yi a jiya Asabar. Wannan lamarin ne kuwa y aba A
Jam’iyyar PDP ta yi nasara a duka zaben kujerun Majalisar da aka yi a jiya. An tika Ministan Shugaba Buhari da kasa a mai-men zaben.
Siyasa
Samu kari