Jam’iyyar NDC ta roƙi Peter Obi da Rabiu Kwankwaso su sauya sheka daga ADC zuwa gare ta domin fafatawa zaɓen 2027, tare da ba su damar tikitin shugaban ƙasa.
Jam’iyyar NDC ta roƙi Peter Obi da Rabiu Kwankwaso su sauya sheka daga ADC zuwa gare ta domin fafatawa zaɓen 2027, tare da ba su damar tikitin shugaban ƙasa.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya ce sarkin Kano Muhamamdu Sanusi II da aka sauke ya amince da nadin mukamen da ya yi masa a gwamnatin jihar kamar yadda
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce bullar cutar Coronavirus ya shafi kudaden shiga da kasar ke samu.Sanarwar da kakakin shugaban kasar, Garba Shehu ya fitar ya ce B
Gwamnatin jahar Kano a ranar Talata, 10 ga watan Maris ta bayar da karin dalilai da suka sanya ta tsige Muhammad Sanusi Lamido na II daga matsayin Sarkin Kano.
Mun samu wani bidiyon Sanusi II a cikin jirgi lokacin da ya bar fadar Sarkin Kano. Babu Iyalin Mai martaban tare da shi a cikin wannan jirgi domin su na Legas.
Cire Muhammadu Sanusi II daga gadon sarautar Kano ya fusata babban ‘Dan kasuwan nan Atedo Peterside har ya ki halartar taron da Gwamnan CBN ya kira sakamakon haka.
Tsohon gwamnan jahar Kano, kuma wanda ya nada tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa tubuke rawanin Sarkin Kano umarni ne daga wajen shugaban kasa Muhammadu Buhari.
A Kano mun ji cewa gwamnati ta kammala shirye-shirye na gabatarwa Mai martaba Sarki Aminu Ado Bayero sandar girma domin ya shiga fada.
Manyan Kungiyoyin Duniya sun fara kiran Gwamnat ta fito da Sanusi II. Sun ce tsare Sanusi II a kungurmin Kauye toye masa hakki ne.
A game da gambarwar sarautar Kano mun ji cewa Babban Sakataren Muhammadu Sanusi II watau Alhaji Mujtabah Abubakar Abba ya ajiye aikinsa.
Siyasa
Samu kari