Jam’iyyar NDC ta roƙi Peter Obi da Rabiu Kwankwaso su sauya sheka daga ADC zuwa gare ta domin fafatawa zaɓen 2027, tare da ba su damar tikitin shugaban ƙasa.
Jam’iyyar NDC ta roƙi Peter Obi da Rabiu Kwankwaso su sauya sheka daga ADC zuwa gare ta domin fafatawa zaɓen 2027, tare da ba su damar tikitin shugaban ƙasa.
A cikin jawabin da ya fitar ranar Lahadi, Tinubu ya bayyana cewa abin takaici ne cewar har ta kai ga masu wannan buri sun kitsa dakatar da shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole. "Duk da mun samu nasarar dakile yaduwar
Mun gano ainihin lokacin da Gwamna Abdullahi Ganduje ya fara harin tunbuke MUhammadu Sanusi II daga mulki da ya Buhari ya hana Ganduje tsige Sarkin tun a 2017.
Tsohon dan majalisa, Sanata Shehu Sani ya bawa tsohon sarkin Kano Muhammadu Sanusi II wasu shawarwari masu muhimmanci. Idan ba a manta ba, gwamnan jihar Kano, D
Wasu manyan Gwamnatin APC ta shugaban kasa Buhari da wasu da ake jin maganarsu a yau tare da Tunde Bakare sun yi zama da Malam Muhammadu Sanusi II jiya a Legas.
Kwanan nan Shugaban Amurka Donald Trump ya yi gwajin Coronavirus, amma sakamakon gwajin da Trump ya yi bai fito ba. Kwanaki dai Trump ya nemi a komawa Allah.
Ministan ya kafa kwamitin ne domin ya yi duba, nazari tare da bayar da shawarwai a kan tasirin bullar 'Corona Virus' a kan tattalin arzikin Najeriya. Sylva, tso
Maganar gaskiya shine zan iya koma wa kan kujerata idan hakan nake so. Basu bi ka'ida k nuna kwarewae aiki ba wajen cire ni. Ina shigar da kara kotu za ta mayar
Tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya ce ya yi farin ciki saboda wadanda suka yi garkuwa da Muhammadu Sanusi II tsohon sarkin Kano sun sako shi.Kwankwas
A yau Juma'a 13 ga watan Maris ne Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya tafi garin Awe na jihar Nasarawa domin ya ziyarci tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanus
Siyasa
Samu kari