Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Edo 2020: PDP na tsaka mai wuya a kan Obaseki
Edo 2020: PDP na tsaka mai wuya a kan Obaseki
daga  Aisha Musa

Jam’iyyar PDP ta shiga tsaka mai wutar sha’ani a zaben gwamna da za a yi a jihar Edo yayinda Godwin Obaseki ke neman komawa cikinta don yin takara a inuwarta.