Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta rahotannin haɗakarsa da Peter Obi gabanin zaɓen shugaban ƙasa na 2027 a Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta rahotannin haɗakarsa da Peter Obi gabanin zaɓen shugaban ƙasa na 2027 a Najeriya.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed, ya sanar da ficewarsa daga PDP zuwa jam’iyyar APM tare da magoya bayansa.
Tsofin shugabannin jami'ar BUK, Farfesa Ibrahim Umar da Farfesa Sani Zahraddeen, shugaban BUK mai barin gado; Farfesa Muhammad Yahuza Bello, da mai jiran gado
Ministan tsaro Bashir Magashi ya jawo surutu da nadin Farfesa Isa Garba a matsayin Shugaban NDA. Nadin da aka yi ba tare da bin doka ba ya bar baya da kura.
Mun kawo maku jerin abubuwa masu ban mamaki da su ke faruwa bana. Gwamnatin shugaba Buhari da jam’iyyarsa ta APC da Boko Haram sun shiga jerin na mu na bana.
Mun fahimci cewa kalaman Yele Sowore su na neman jawo masa matsala da IGP. IG Mohammed Adamu ya ce ya ba Sowore kwana 7 ya fito ya janye zargin da ya yi masa.
Daukar Ma’aikata 774, 000 ya jawo rikici tsakanin Gwamnatin PDP da APC a Ribas.Gwamnatin Ribas ta zargi kwamiti da karkatar da ayyukan ga ‘Yan jam’iyyar APC.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya kaddamar da gidan talabijin na yanar gizo da zai rika amfani da shi wurin yadda ayyukansa na siyasa da harkok
Shekau ya bayyana hakan ne a matsayin martani a kan wasu rahotanni da su ka bayyana cewa ya soki hukuncin kashe matashin mawaki, Yahaya Aminu Sharif, saboda wal
A ranar 26 ga watan Yuni ne ma'aikatar jin kai, walwalar 'yan kasa da bayar da tallafi yayin annoba ta bude shafin yanar gizo domin fara karbar bayanan ma su sh
Kwamiti ya binciko wani na hannun-daman Ibrahim Magu da ya shaki miliyoyin kudi. Amma dai Mista Adam Nuru, shugaban Bankin ya ce kuskure aka yi wajen aika kudin
Siyasa
Samu kari