Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta rahotannin haɗakarsa da Peter Obi gabanin zaɓen shugaban ƙasa na 2027 a Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta rahotannin haɗakarsa da Peter Obi gabanin zaɓen shugaban ƙasa na 2027 a Najeriya.
Jam'iyyar ADC ta musanta jita-jitar da ake yadawa cewa ba za ta samu damar tsaida yan takara a zaben 2027 ba, ta ce wannan labari ba shi da tushe.
A makon jiya ne wata kungiya ta Magoya bayan APC ta zargi Atiku Abubakar da yi wa Yemi Osinbajo sharri. Kungiyar ta ce ana neman batawa Farfesa Osinbajo suna.
Mataimakin gwamnan jihar Ondo, Ajayi Agboola ya sake sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa jam'iyyar Zenith Labour Party (ZPL) domin neman kujerar gwamna a zabe.
Gwamnan Taraba ya maida wadanda ba Kiristoci ba ‘Yar bowa a Jihar. Kungiyar MURIC ta bukaci gwamnan ya rika tafiya da Musulmai da sauran kabilun da ke jihar.
Shakka babu tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo na da karfin mulki a siyasar kasar, kuma ya kan yiwa duk wani da ke adawa dashi ritaya daga harkar siyasa.
Mun samu rahoton cewa wasu daga cikin fusatattun 'yan majalisar tarayya sun kauracewa babban taron jam'iyyar adawa ta PDP da aka gudanar a makon da ya gabata.
Gwamnonin jam'iyyar All Progressives Congress (APC), sun sha alwashin kwato Edo daga hannun jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben gwamnan jihar.
Kauran Bauchi, Gwamna Bala Mohammed ya yi ikirarin cewa jam'iyyar PDP za ta kwace mulkin kasar daga hannun APC a zaben 2023 saboda yan Naeriya sun waye a yanzu.
Jam'iyyar PDP a jihar Edo ta bayyana cewa babban jigon APC, Bola Tinubu ya fusata da Gwamna Godwin Obaseki saboda ya ki zama dan abi yarima a sha kidan APC.
Tsohon Sanata mai wakiltan mazabar jihar Ogun ta gabas kuma tsohon dan takaran kujerar gwamnan jihar, Buruji Kashamu, ya mutu a ranar Asabar, 8 ga watan Agusta.
Siyasa
Samu kari