Hausawa da ke jihar Oyo sun barke da zanga-zanga bayan wani dan sanda ya kashe wani dan jihar Zamfara da ya ke tuka babur a jihar Oyo. Yan sanda sun yi magana.
Hausawa da ke jihar Oyo sun barke da zanga-zanga bayan wani dan sanda ya kashe wani dan jihar Zamfara da ya ke tuka babur a jihar Oyo. Yan sanda sun yi magana.
Alam sun nuna cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi za su sauya sheka daga jam'iyyar ADC zuwa NDC. An gargade su kan sauya sheka daga ADC.
A jiya ne Atiku Abubakar ya kalubalanci Gwamnatin Buhari game da tashin farashin mai. Atiku Abubakar ya ce ya aka yi fetur ke araha a waje ban da Najeriya.
Senata Shehu Sani ya ce shigo da kayan abinci bayan an rufe iyakoki shirme. Ya ce bunkasa harkar nomar da ake magana ya zama wani abu tun da za a kawo masara.
Tsohon gwamnan jihar Adamawa, Bala James Ngilari, ya sauya sheka daga jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Wani daga cikin Ministocin kasar nan ya yi gwaji sau 10 domin gano ko ya na dauke da COVID-19. Ya ce sau 10 ana yi masa gwajin amma ba a samu ya na da cutar ba.
A jiya wasu Dattawan yankin Arewa su ka roki shugaban kasa ya tsige Buratai da Takwarorinsa. CNCE ya kamata a fatattaki Hafsun Sojojin Najeriya da su ka gaza.
A jiya ne Gwamnatin tarayya ta ce wasu ba za su san an kara kudin wutar lantarki ba. Mun ji cewa masu samun wuta a kai-a kai kurum aka yi wa karin da aka ji.
Abubuwa da dama da suka shafi bangaren ilimi, musamman shirin bude makarantu, sun tsaya saboda ministan ilimi ba ya nan," a cewar majiyar gwamnati, kamar yadda
Mun bankado wani tsohon bidiyon Isa Pantami ya na kokawa da PDP lokacin da ta kara kudin man fetur, ya ce farashin ya yi wa Talaka nauyi. amma yau ya yi gum.
Jiya PDP ta ce za ta doke Jam’iyyar APC mai mulki a zaben Gwamnan Jihar Ondo. Jam’iyyar ta maidawa Tinubu martani ne bayan ya kira PDP da mushe kwanaki a Akure.
Siyasa
Samu kari