Gwamnatin Tarayya ta ayyana Juma’a, 1 ga watan Mayun 2026, a matsayin ranar hutu domin bikin Ranar Ma’aikata ta Duniya da jinjina wa jajircewar ma’aikata.
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Juma’a, 1 ga watan Mayun 2026, a matsayin ranar hutu domin bikin Ranar Ma’aikata ta Duniya da jinjina wa jajircewar ma’aikata.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya amince da zabin Majalisar GAC ta Dr. Obafemi Hamzat a matsayin wanda zai yi wa APC takara a zaben gwamnan Legas.
Dakta Okonjo-Iweala, da wasu mutane sun tsallaka zagaye na gaba a zaben WTO. Ragowar ‘Yan takarar mutane ne da ake ji da su daga Saudi, Birtaniya da Koriya.
Shugaba Muhammadu Buhari ya nuna jajircewarsa na son ganin an yi zabe cikin gaskiya da amana a jihar Edo, ya ja hankalin jami'an tsaro da na zabe kan haka.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya yi hasashen cewa jam'iyyarsa PDP ce za ta yi nasara a zaben gwamnatin jihar Edo da za a yi a ranar Asabar, 19 ga Satumba.
Tsohon mukaddashin gwamnan jihar, James Barka, ya sauya sheka daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) zuwa jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
An samu wani Lauya da ya yi ta maza, ya kai Ministan shari’a kuma babban lauyan gwamnatin tarayya watau Abubakar Malami gaban Alkali domin a raba gardamar NBA.
Wani babban jigon jam’iyyar All Progressives Congress, Sam Nkire ya yi hasashen cewa jam’iyyarsa ce za ta lashe zaben gwamnan jihar Edo da za a yi ranar Asabar.
Jafan da kasashen ketare ta EU sun aikowa Kano da makudan kudi bayan Gwamnatin Buhari ta hana su kwanaki. Mun kuma ji cewa INEC ta fara shirye-shirye zaben Edo.
Ma’aikata za su gigita Najeriya da yajin-aiki inji Shugaban NLC. Kungiyar kwadago za ta yi ta, ta kare da Gwamnati a kan karin kudin fetur da aka yi a watan nan
Mun ji cewa ana so a rika dauko Shugabannin tsaro daga kowane bangaren Najeriya. Yanzu haka wannan kudiri ya na gaban Majalisar wakilan tarayya da an dawo aiki.
Siyasa
Samu kari