Shugaba Tinubu ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin Ministan Gidaje yau 24 ga Afrilu, 2026, domin magance matsalar karancin gidaje a Najeriya.
Shugaba Tinubu ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin Ministan Gidaje yau 24 ga Afrilu, 2026, domin magance matsalar karancin gidaje a Najeriya.
Yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen tunkarar babban zabe mai zuwa, mun tattaro muku jihohin Arewa biyar da zabensu zai dauki hankali saboda wasu dalilai a 2027.
Bayan karɓar rahoton ne kuma gwamna Zulum, ya bayyana cewa ya dauki wannan mataki ne don inganta harkar ilimi a jihar Borno, kasancewar gwamnatinsa ta baiwa har
Garba Shehu ya fito Twitter, ya zargi Remo Omokri da karbar kudi da sunan Leah Sharibu. Hadimin shugaban kasar ya ce Faston ya rike Dalolinsa, ba na bukata.
A taron jiya, an amince gwamnatin Tarayya za ta kashe N8bn a gyaran manyan titunan da su ka lalace. FEC ta ce za a gyara tituna da su ka dagargaje a Jihohi 10.
Cikin bayanan nasa, Adeshina ya ce masu kulla wannan makarkashiya na shirin yaɗa wasu labaran ƙarya nan da yan kwanaki masu zuwa. Ya ja hankalin jama'a da su yi
Gwamnan Jihar Kano Abdulllahi Ganduje ya bayyana masu sukar yadda gwamnatinsa ta sarrafa wasu gine-gine ciki har da Daula Hotel a matsayin kauyawa marasa hangen
Da alama, Naira Biliyan 40 da Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai ba Malamai zai haddasa fada a Jami’o’i. Danyen rigima za ta barke a dalilin Biliyoyin kudin.
IGP Adamu, ta bakin lauyansa, Izinyon, ya yi barazanar sai Sowore da kafar yaɗa labaransa sun ba shi biliyan goma bisa wannan maganar ko kuma su wallafa sakon
Shugaban ASUU ya ce za su zura ido su ga ko Gwamnati za ta yi karamar magana. Biodun Ogunyemi yace za su koma idan gwamnati ta gagara cika alkawarin da ta yi.
Jam'iyyar PDP, a ƙarƙashin jagorancin tsohon gwamna, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ta ce ba za ta lamunci duk wani wargi a zaɓen gwamna mai zuwa da sunan 'Inconc
Siyasa
Samu kari