Wata babbar kotun jihar Kogi ta yanke hukunci a karar da tsohon gwamna Yahaya Bello, ya shigar kan Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan kan zargin bata suna.
Wata babbar kotun jihar Kogi ta yanke hukunci a karar da tsohon gwamna Yahaya Bello, ya shigar kan Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan kan zargin bata suna.
A labarin nan, za a ji wata ƙungiyar APC ta fara zargin ganawar da Sanata AbdulAziz Yari ya yi da jiga-jigan ADC zai jawo nakasu ga haɗin kan jam'iyya gabanin 2027.
A wani faifan bidiyo da ke yawo a dandalin sada zumunta da kafafen sadarwa da ke kan yanar gizo, an ga tsohon shugaban kasar Nigeria, Olusegun Obasanjo, ya na
Tun kusan 2018 ake fama da rigingimu iri-iri a jam’iyyar APC a jihar Ekiti saboda wasu jiga-jigai na jam’iyyar APC suna hangen kujerar shugaban kasa a 2023.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wata ganawa a cikin sirri tare da Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi da kuma takwaransa na Yobe, Mai Mala Buni a Villa.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bukaci jam'iyyar APC mai mulki ta fara shiri da tsara wasiyya gabanin karewar wa'adin mulkinta a cikin shekarar 2023 mai zu
Shugabannin ƙabilar Igbo sun nemi manyan jam'iyyun siyasa a Najeriya biyu su bawa yankin Kudu Maso Gabas tikitin takarar shugaban ƙasa a zaben 2023, Daily Trust
Cikin bayaninsu, manyan arewa a ƙarƙashin haɗakar ƙungiyar dattawan arewa maso gabas, sun bayyana sakon shugaban ƙasa a matsayin fanko sakamakon ƙin sanar da sa
Kwamishinan jihar Anambra na ma’aikatar harkokin kasashen waje, zane-zanen gargajiya, al’adu da yawon Bude Ido, Christian Madubuko ya yi murabus daga mukaminsa.
Sanata Ibrahim Shekarau da Sanata Rabiu Musa Kwankwasoo, dukkansu tsofaffin gwamnonin jihar Kano sun kasance tsoffin makiya a siyasance wadanda basu iya zama.
Gwamnan jihar Kwara ya sallami duk mutanen da ya nada a Gwamnatinsa a shekarar 2019. AbdulRahman AbdulRazaq ya godewa wadannan mutane da su ka yi masa aiki.
Siyasa
Samu kari