Sanata Rabiu Kwankwaso ya amince ya zama mataimakin Peter Obi a zaɓen 2027 bayan gazawar tattaunawa da APC, a cewar wani makusancin Obi, Ibrahim Abdulkarim.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya amince ya zama mataimakin Peter Obi a zaɓen 2027 bayan gazawar tattaunawa da APC, a cewar wani makusancin Obi, Ibrahim Abdulkarim.
Gwamnan jihar Rivers, Chief Nyesome Wike ya yi bayanin cewa abinda yasa aka gaza kawo karshen yan bindiga shine saboda gwamnatin tarayya karkashin jam'iyyar All
Babbar Jam'iyyar hamayya ta PDP ta kirayi shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da jam'iyyarsa ta APC ta su gaggauta gabatar da gyaran kundin tsarin zaɓen ƙasar nan.
Gwamnan jihar Oyo ya bukaci 'yan siyasa da su bar batun yakin shugabancin kasa na 2023 a mayar da hankali wajen samar da adalci ga daukacin jama'a duba da matsa
Tsohon gwamnan jihar Imo kuma dan majalisar dattawa mai wakiltar Imo ta yamma yace ya gana da tsohon shugaban kasa Olesegun Obasanjo a gidansa dake Abeokuta.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karba bakuncin shugaban kasan Jamhuriyar Nijar, Mahamadou Issoufou a fadarsa dake Aso Villa babban birnin tarayya, Abuja.
Gwamnan jihar Kaduna ya sake jaddada matsayinsa na Allan bar bazai tattauna da 'yan bindiga ba. Yace aikinsa shine tilasta bin doka da oda ba wa'azi garesu ba.
Rundunar 'yan sanda a jihar Zamfara, ta yi wuf ta sauya wani jami'inta na yanki (DPO) bisa zargin hada kai da 'yan bindiga dake tada zaune tsaye a yankunan jiha
Kungiyoyi sun shigar da kara gaban wata kotun tarayya da ke Abuja inda suka nemi a hana Atiku Abubakar takarar neman shugabancin Najeriya cewa ba dan kasa bane.
Shugaban kasar Najeriya ya shawarci mata a Najeriya da su yi koyi da Ngozi Okonjo-Iwela. Shugaban ya bayyana haka ne bayan wata ganawa da yayi da Ngozi a fadars
Siyasa
Samu kari