Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya bayyana tsarin da yake son ya kawo a kasar nan. Atiku ya ce ya yi dana sanin rashin goyon bayan tsarin a baya.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya bayyana tsarin da yake son ya kawo a kasar nan. Atiku ya ce ya yi dana sanin rashin goyon bayan tsarin a baya.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi magana kan zaben 2027. Atiku ya bayyana dan takarar da zai janyewa a jam'iyyar ADC.
Femi Gbajabiamila ya yi magana a wajen bikin Bola Tinubu colloquium jiya. Shugaban majalisar ya yi kira ga gwamnati ta duba shawarwarin da Bola Tinubu ya bada.
Sanata Shehu Sani ya taya Bola Tinubu murnar zagayowar ranar haihuwarsa. Sanata Sani ya ba shi shawarar ya nemi wanda zai rika fassara masa Hausa da Fulatanci.
Dazu da safe, dole ta sa Yemi Osinbajo, Femi Gbajabiamilla, da Ministoci su ka hakura da zuwa bikin Bola Tinubu a Kano. Hazo ya kawowa Boss Mustapha cikas.
Sanata Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yaba wa Gwamnan jihar Kano, Gwamna Abdullahi Umar Ganduje a kan karfafa yaki da rashawa da yayi a jihar, Daily Trust ta ce.
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya gargadi masu kira ga raba Najeriya da su sake tunani. Yace ba raba kasar bane aiki, suna bukatar Visa don zuwa Kano.
Gwamna Ganduje ya bukaci 'yan Najeriya da su koma ga Allah matukar ana son Najeriya ta ci gaba. Ganduje ya fadi haka ne a wani taron da ya gudana a jihar Kano.
Kawunan wasu daga cikin Gwamonin PDP ya rabu bayan aikin kwamitin Gwamna Bala Mohammed. Wasu manyan Gwamonin sun ana kokarin fifita Atiku Abubakara zaben 2023.
Muhammadu Buhari, Ahmad Lawan, Omo Agege, Gbajabiamila sun koda babban Jigon APC, Bola Tinubu. Shugaban kasa ya fitar da jawabi ne ta bakin Garba Shehu jiya.
Gwamnan jihar Sakkwato ya yi gwajin motar da aka kera a Najeriya kuma mai amfani da lantarki. Gwamnan yace motar ta fi sauran motoci rahusa da saukin amfani.
Siyasa
Samu kari