Tsohon Ministan sufuri, Rotimi Chibuike Amaechi, ya yi magana kan zaben shekarar 2027. Rotimi Amaechi ya ADC shawara kan dan takarar da za ta tsayar.
Tsohon Ministan sufuri, Rotimi Chibuike Amaechi, ya yi magana kan zaben shekarar 2027. Rotimi Amaechi ya ADC shawara kan dan takarar da za ta tsayar.
Za a karrama Gwamnan Kogi, Yahaya Bello da Goddy Agba a Jami’ar kasar waje. Goddy Jeddy Agba shi ne ke rike da kujerar karamin Ministan wuta na gwamnatin kasa.
Akwai Fitattun ‘Yan siyasar Ibo da za su iya neman takarar Shugaban kasa. Mun kawo jerin Manyan ‘Yan siyasar Kudancin Najeriya da su ke kan gargara a APC a 2023
Mata 'yan kasuwa sun koka kan yadda tsadar abinci ya zama abin a tausaya masu sayen kayayyakin abinci a kasuwa. Sun bayyana bukatar ganin Buhari kan batun.
Gwamnatin jihar Bauchi ta koka kan yadda manhajar biyan albashin jihar ta samu matsalar da aka sanya magudi wajen biyan albashin ma'aikata a fadin jihar ta Bauc
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki reshen Oyo na cikin alhinin mutuwar wasu shugabanninta guda biyar da aka zaba a matsayin kansiloli jihar.
Lai Mohammed ya gargadi masu ruwa da tsaki a Najeriya musamman masu rura wutar kiyayya tsakanin 'yan Najeriya da kuma neman tarwatsewar kasar ba gaira badalili.
Bayan kashe kudade wajen gyara, gobara ta shi a zauren majalisar dokokin jihar Katsina, lamarin da yayi sanadiyar konewar kujerar kakakin majalisar kurmus.
Minista, Dr Pantami ya bayyana cewa, wasu matasa sun yi kutse a shafinsa na Facebook biyo bayan wani sharhi mai zafi aka ga an rubuta ta shafin nasa na Facebook
Ana zargin tsohon Gwamnan Neja, Babangida Aliyu da ba APC goyon-baya da gudumuwar kudi a 2015. Don haka PDP ta ce ta amince da dakatarwar da aka yi wa Aliyu.
Siyasa
Samu kari