Tsohon Ministan sufuri, Rotimi Chibuike Amaechi, ya yi magana kan zaben shekarar 2027. Rotimi Amaechi ya ADC shawara kan dan takarar da za ta tsayar.
Tsohon Ministan sufuri, Rotimi Chibuike Amaechi, ya yi magana kan zaben shekarar 2027. Rotimi Amaechi ya ADC shawara kan dan takarar da za ta tsayar.
PDP ta ruguza dakatarwar da ‘Yan taware su ka yi wa tsohon Gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso. PDP ta cear yanzu Sanata Kwankwaso cikakken ‘Dan jam’iyya ne.
Wani kwamishina a jihar Katsina ya ba da tallafin kudade da sukakai N23m ga mutanen wasu kananan hukumomi na jihar ta Katsina a matsayin tallafin Ramadana.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Goodluck Jonathan, ya ce Babangida Aliyu, tsohon gwamnan jihar Neja yayi karya da yace gwamnonin PDP na arewacin Najeriya sune.
Shugaban majalisar dattijai ya bukaci 'yan Najeriya da su sanya shugabanni a addu'o'in Ramadana. Ya bayyana haka ne a taron kaddamar da aikin masallaci a Yobe.
Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin zamani, Sheikh Isa Pantami, ya ce ba shi da wata matsala da Kiristoci, sabanin maganganun da ake yadawa a wasu rahotanni.
Sanata Abaribe, shugaban marasa rinjaye na majalisar dattijai, ya ce ba lallai ne a iya gudanar da babban zaben kasar a 2023 ba duba ga matsalolin tsaron kasar.
Ministar Mata a Najeriya ta bayyana halin da a yanzu wasu daga cikin 'yan matan Chibok da aka sako suke ciki. A cewarta da yaw daga cikinsu suna karatun a jami'
Gwamna Nyesom Wike ya ce duk wanda ke neman zama shugaban kasa a 2023 zai bukaci samun kuri'u a Ribas sannan ya hada kai da Kano ko Legas don samun nasara.
Idan ana maganar iya ado da kwaliyya na musamman, za a samu wasu daga yan siyasar kasar a kan gaba domin sun kware kwarai da gaske wajen yin shiga ta burgewa.
Siyasa
Samu kari