Rahotanni sun ce tsohon tauraron Real Madrid Roberto Carlos ya rungumi Musulunci a Brazil, amma har yanzu bai tabbatar da hakan da kansa a bainar jama’a ba.
Rahotanni sun ce tsohon tauraron Real Madrid Roberto Carlos ya rungumi Musulunci a Brazil, amma har yanzu bai tabbatar da hakan da kansa a bainar jama’a ba.
Davido ya ce ba zai nemi afuwar Gwamnan Edo, Monday Okpebholo ba, kan wallafa sakamakon WAEC da ake zargin na gwamnan ne wanda ya jawo cece-kuce.
A jiya PDP tayi taro a Minna inda tayi alkawarin samawa Matasa da Mata aikin yi a Najeriya. Atiku yace Buhari yayi sanadin rasa aikin mutane miliyan 10. Saraki, Umaru Nasko, Tanimu Turaki, da Kwankwaso sun halarci wannan taro.
Daga karshe dai gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya rantsar da sababbin kwamishinoni guda hudu bayan cika duk wata sharudda da kundin tsarin mulki ya gindaya, musamman ma tantancewar majalisar dokokin jahar.
Wasu gungun matasa mun samu labarin cewa sun yi gangami sun yi aikin gayya wajen sharewa tare da wanke in dan takarar shugabancin kasar Najeriya a karkashin tutar jam'iyyar adawa ta PDP, Alhaji Atiku Abubakar yayi taron kamfe din
An kaddamar da aikin gina tashar jiragen ruwa cikin ruwa mai zurfi ta Lekki a jihar Legas ta kasar Najeriya a jiya Alhamis. Bayan kammala aikin, tashar za ta zama irinta mafi girma a yankin kudu da hamadar Sahara. Tashar kuma za
Rahoton da ke shigo mana da dumi-dumi na nua cewa tsohon shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP kuma tsohon gwamnan jihar Bauchi, Ahmed Adamu Muazu, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar All Progressives Congress APC.
A cigaba da kokarin kawar da aiyukan badala a fadin Jihar, gwamnatin Jihar Neja ta tura tawaga na musamman karkashin jagorancin CSP Muhammad Umar Dakingari da suka hada da sauran jami'an tsaron dake a jihar zuwa garin Kwantagora d
Amma da dama daga cikin masu amfani da wadannan abubuwa basuyi farin ciki da wannan doka ba inda sukace suna da damar zabawa kansu abinda sukaga zasuyi. Da yawa daga cikin kasashen Afurika sun haramta samar da ire iren wadannan...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta tarayyar Najeriya wato INEC ta ce za ta yi amfani da na'urar nan dake tantance 'yan takara watau 'Card Reader' a turance a zabukan da ake shirin yi a watannin Faburairu da Maris na wannan shekarar t
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya yi sharhi a kan yawaitar hare-haren 'yan bindiga a sassan jihar Katsina da makobiyar su, jihar Zamfara. Yayin wata hira da ya yi da jaridar Tribune, Masari ya ce, "abun yana matukar da
Labarai
Samu kari