Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Yanzu Yanzu: Allah ya yiwa wani sarkin arewa rasuwa a Abuja
Breaking
Yanzu Yanzu: Allah ya yiwa wani sarkin arewa rasuwa a Abuja
daga  Mudathir Ishaq

Alhaji Isa Mustapha Agwai I, sarkin Lafia kuma shugaban kungiyar sarakunan jihar Nasarawa ya mutu yana da shekaru 84 a duniya. Alhaji Sule Abubakar, Ajiyan-Lafiya ya tabbatar da mutuwar babban sarkin ga manema labarai.