Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Lafiya jari: Alamomin cutar sukari guda bakwai
Lafiya jari: Alamomin cutar sukari guda bakwai
daga  Aminu Ibrahim

Cutar sukari (diabetes) faruwa ne sakamakon yawan sindarin glucose (sukari) a jinin dan adam kuma cutar da kasu kashi uku ne akwai nau'i na 1 da na 2 sannan akwai cutar sukarin masu dauke da juna biyu. Sai dai a halin yanzu ciwon

An sake gwabza hadari a hanyar Legas, da yawa sun mutu
An sake gwabza hadari a hanyar Legas, da yawa sun mutu
daga  Mudathir Ishaq

Maza Uku da mata Takwas sun samu raunuka yayin da namiji daya da mata Biyu suka rasa rayukan su. Jami'in FRSC ya bayyana cewa an kwashe wadanda suka jikkata zuwa asibiti yayin da aka mika gawarwakin wadanda suka rasu zuwa asibitin

Hotuna: Yadda Bauchi ta cika ta batse a taron yakin zaben Buhari
Breaking
Hotuna: Yadda Bauchi ta cika ta batse a taron yakin zaben Buhari
daga  Mudathir Ishaq

A yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa jihar Bauchi, domin kaddamar da yakin zabensa a karo na biyu, dandazon al'ummar jihar Bauchi sun yi dafifi a babban filin wasanni na Abubakar Tafawa Balewa da ke cikin kwaryar Bauch

Labarin Hajiya Aisha Lemu: Shaidar kirki daga bakin danta
Labarin Hajiya Aisha Lemu: Shaidar kirki daga bakin danta
daga  Mudathir Ishaq

A matsayin mu na iyalan ta, sai bayan da ta rasu ne muka gano yara da mutanen da suka dauke ta uwa kamar mu. Daga nakasassu da kuma wasu ma da bamu san ta dau nauyin su ba saboda muna makaranta bamu san me ke faruwa ba. Abinda muk