Hotuna: Yadda yakin zaben Buhari ya kasance a jihar Bauchi

A yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya isa jihar Bauchi, domin kaddamar da yakin zabensa a karo na biyu, dandazon al'ummar jihar Bauchi sun yi dafifi a babban filin wasanni na Abubakar Tafawa Balewa da ke cikin kwaryar Bauchi, inda aka gudanar da yakin zaben shugaban kasar a karo na biyu.

Bayan soma taron, tare da gabatar da manyan baki, musamman shi uban taron, gwamnan jihar, Muhammadu Abdullahi Abubakar, mawaka sun baje kolinsu, inda Dauda Kahutu Rarara da su Jamila Nagudu, Naburuska, Baban Cinedu, Baba Ari da sauransu, suka nishadantar da mahalarta taron.

KARANTA WANNAN: Daga Bauchi: Oshiomhole ya fallasa hanyoyin da Atiku ya ke samun kudaden kasuwancinsa

Duba wasu muhimman hotuna, daga taron yakin zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari a jihar Bauchi.

Hotuna: Yadda yakin zaben Buhari ya kasance a jihar Bauchi

Hotuna: Yadda yakin zaben Buhari ya kasance a jihar Bauchi
Source: Twitter

Source: UGC

Wannan dai shine karo na hudu da shugaban kasar ya ziyarci jihar Bauchi, wanda gwamnan jihar ke kallo a matsayin nuna soyayyar shugaban kasar ga al'ummar jihar Bauchi. Haka zalika, shugaban jam'iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole, shine ya tarbi wadanda suka sauya shekar cikin mutuntawa, da kuma mika tsintsiya garesu.

Hotuna: Yadda yakin zaben Buhari ya kasance a jihar Bauchi

Hotuna: Yadda yakin zaben Buhari ya kasance a jihar Bauchi
Source: UGC

Hotuna: Yadda yakin zaben Buhari ya kasance a jihar Bauchi

Hotuna: Yadda yakin zaben Buhari ya kasance a jihar Bauchi
Source: UGC

Hotuna: Yadda yakin zaben Buhari ya kasance a jihar Bauchi

Hotuna: Yadda yakin zaben Buhari ya kasance a jihar Bauchi
Source: UGC

Da yake jawabi a madadin wadanda suka sauya sheka zuwa APC, Dr. Malam Isa Yuguda, ya roki shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya gafarta masu kura kuran da suka aikata, musamman yadda gwamnatin PDP ta hana Buhari wajen da zai gudanar da yakin zabe a jihar, a 2015.

SANARWA: Shafin jaridar NAIJ.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa. Muna fatan za ka ci gaba da kasancewa tare da Legit.ng Hausa don karanta labarai da dumi duminsu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukan mu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel