Allah-mai-iko: Wata koramar ruwa ta rikide ta koma ta jini a kan idon al'umma a Rasha (Hotuna)

Wani labari mai cike da ban al'ajabi da muka samu shine na mutanen wani kauye dake kasar Rasha sun tashi sun ga ruwan koramarsu ya gurbace ya koma jini maimakon ruwa da sanyin safiya.

Wannan abin al'ajabi dai kamar yadda majiyar mu ta bayyana mana ya faru ne a wani gari da ake kira Norilsk a kasar Rasha a wata korama da ake kira Daldikhan na daya daga cikin garuruwan kasar.

Allah-mai-iko: Wata koramar ruwa ta rikide ta koma ta jini a kan idon al'umma a Rasha (Hotuna)

Allah-mai-iko: Wata koramar ruwa ta rikide ta koma ta jini a kan idon al'umma a Rasha (Hotuna)
Source: Facebook

KU KARANTA: An kama mai kera bindigu a Zamfara

Mutanen wannan yankin sun shaida cewa, lafiya kalau suka kwana - ma'ana ruwan yana lafiya kalau amma wayewar garin ke da wuya suka tarar da ruwan ya gurbace ya koma na jini maimakon Ruwa.

A duniya a hain yanzu, akwai abun mamaki da abun al'ajabi da suke faruwa kullum. Komai da yake faruwa a Najeriya da kasashen waje, Ubangiji yana da ilmi da su.

Ga dai wasu daga cikin hotunan:

Allah-mai-iko: Wata koramar ruwa ta rikide ta koma ta jini a kan idon al'umma a Rasha (Hotuna)

Allah-mai-iko: Wata koramar ruwa ta rikide ta koma ta jini a kan idon al'umma a Rasha (Hotuna)
Source: Facebook

Allah-mai-iko: Wata koramar ruwa ta rikide ta koma ta jini a kan idon al'umma a Rasha (Hotuna)

Allah-mai-iko: Wata koramar ruwa ta rikide ta koma ta jini a kan idon al'umma a Rasha (Hotuna)
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel