Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Badakalar Gwamnan Kano: Uwar gidan Ganduje ta shiga tsomomuwa
Breaking
Badakalar Gwamnan Kano: Uwar gidan Ganduje ta shiga tsomomuwa
daga  Mudathir Ishaq

Wata babbar kotun tarayya dake zaman ta a garin Abuja babban birnin tarayyar Najeriya ta amince a cigaba da shari'ar dake gabanta da ka iya sa a tilastawa hukumar EFCC kama uwar gidan Gwamnan Kano, Hajiya Hafsatu Abdullahi Ganduja