Jerin sunayen manyan lauyoyi 47 da suka tsayawa babban Alkalin Najeriya a kotu

Jerin sunayen manyan lauyoyi 47 da suka tsayawa babban Alkalin Najeriya a kotu

Akalla manyan lauyoyin Najeriya 47 ne suka hallara gaban kotun hukuntar da ma'aikatan Najeriya wato CCT a ranan Litinin, 14 ga watan Junairu, 2018 domin kare babban alkalin Najeriya, Walter Onnoghen.

Legit.ng ta kawo muku jerin sunayen wadannan lauyoyi da suka fito domin ganin cewa ba'a cire Walter Onnoghen daga kujerarsa ba.

Jerin sunayen manyan lauyoyi 47 da suka tsayawa babban Alkalin Najeriya a kotu
Jerin sunayen manyan lauyoyi 47 da suka tsayawa babban Alkalin Najeriya a kotu
Asali: Depositphotos

Kalli jerin:

1 CHIEF WOLE OLANIPEKUN SAN

2 CHIEF ADEGBOYEGA AWOMOLO SAN

3 KANU AGABI SAN

4 YUSUF ALI SAN

5 CHIEF BAYO OJO SAN

6 DR. ALEX IZIYON SAN

7 CHIEF CHRIS UCHE SAN

8 LUCIUS O. NWOSU SAN

9 CHIEF ASSAM ASSAM SAN

10 ADEBAYO ADELODUN

11 PAUL EROKORO SAN

12 S.I. AMEH SAN

KU KARANTA: Lauyoyi 94 sun dira CCT domin kare Alkalin alkalai, Walter Onnogehn

13 R.A. LAWAL-RABANA SAN

14 CHARLES AJUYAH SAN

15 CHIEF SEBASTINE HON SAN

16 NELLA ANDEM-RABANA SAN

17 CHIEF CHUKWUMA EKOMARU SAN

18 OKON EFUT SAN

19 J.U.K. IGWE SAN

20 J.S. OKUTEPA SAN

21 ROTIMI OGUNESO SAN

22 MOGAJI A. MAHMOUD SAN

23 OGWU JAMES ONOJA SAN

24 AKINLOLU KEHINDE SAN

25 JOE ABRAHAM SAN

26 CHUKWUMA MACHUKWU H SAN

27 CHIEF MRS. VICTORIA AWOMOLO SAN

28 TAWO E. TAWO SAN

29 SILVA OGWEMOH SAN

30 ADEDEJI ADERIBIGBE SAN

31 GORDY UHCE SAN

32 CHIEF EDWARD KUNAV ASHIEKAA SAN

33 P.O. OKOLO SAN

34 MUYIWA AKINBORO SAN

35 DR. VALERIE AZINGE SAN

36 OLA OLANIPEKUN SAN

37 WILCOX ABERETON SAN

38 ABDUL IBRAHIM SAN

39 DR. J.Y. MUSA SAN

40 KEHINDE OGUNWUMIJU SAN

41 OBA MADUABUCHI SAN

42 OLUBOWALE TAIWO SAN

43 STEPHEN ADEHI SAN

44 DR. GARBA YEYENKI SAN

45 CHIEF SOLO AKUMA SAN

46 BERY IGWILLO SAN

47 CHIEF OFFIONG OFFIONG SAN

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel