Arziki a gidan mu: Jerin jahohin Najeriya da ke da arzikin ma'adanin zinare

Arziki a gidan mu: Jerin jahohin Najeriya da ke da arzikin ma'adanin zinare

Zinare nau'in wani ma'adani ne mai matukar farin jini da daraja a tsakanin al'ummomi da dama a fadin duniya da akan samu a karkashin kasa a wurare da dama.

Ma'adanin zinare dai kamar yadda muka samu shine na uku wurin daraja a tsakanin dukkan ma'adanan duniya a bayan platinum da kuma palladium wanda suke da matukar tsada musamman ma a kasuwannin duniya.

Arziki a gidan mu: Jerin jahohin Najeriya da ke da arzikin ma'adanin zinare
Arziki a gidan mu: Jerin jahohin Najeriya da ke da arzikin ma'adanin zinare
Asali: Depositphotos

KU KARANTA: Manyan 'yan Arewa 5 da tarihi ba zai manta da su ba (Hotuna)

Legit.ng Hausa ta samu cewa al'ummomi da dama kan yi anfani da zinare wajen kawa musamman ma a tsakanin jinsinan mata yayin da kuma wasu kabilun hadda mazan su ma kan yi ado ko kwalliya da shi.

A Najeriya ma kamar wasu ma'adanan, Allah ya zuba zinare a sassa daban, daban na kasar kuma ga su nan mun zayyano maku:

1. Garin Abuja,

2. Jihar Abia,

3. Jihar Bauchi,

4. Jihar Cross River,

5. Jihar Edo,

6. Jihar Osun,

7. Jihar Niger,

8. Jihar Sokoto,

9. Jihar Kebbi,

10. Jihar Oyo

11. Jihar Kogi,

12. Jihar Zamfara, da kuma

13. Jihar Kaduna

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Online view pixel