HOTUNA: Dandazon al'ummar jihar Kaduna sun yi dafifi domin jiran isowar Buhari
A yayin da shugaban kasa Muhammadu ya shirya zuwa jihar Kaduna, domin halartar taron kaddamar da yakin zaben sa da kuma bude bukin mawaka da mas kirkira na jihar Kaduna, al'ummar jihar sunyi dafifi domin jiran isowar shugaban kasar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da yakin zaben nasa ne a babban filin wasanni na Ahmadu Bello da ke cikin garin Kaduna.
Rahotanni dai sun bayyana cewa tuni gwamnan jihar, NasirEl-Rufai ya isa filin da za a gudanar da taron da misalin wajen karfe 12:30 na rana, inda shima ya ke tsumayin isowar shugaban kasar.
KARANTA WANNAN: Anzo wajen: Buhari ya kira Ogboru a matsayin dan takarar shugaban kasa mai makon gwamna
Ga hotunan da Legit.ng Hausa ta samo maku, inda jama'a ke zaman jiran isowar shugaban kasa Buhari a filin taron.

Asali: Twitter

Asali: Twitter

Asali: Twitter

Asali: Twitter
SANARWA: Shafin jaridar NAIJ.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa. Muna fatan za ka ci gaba da kasancewa tare da Legit.ng Hausa don karanta labarai da dumi duminsu.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukan mu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com
Asali: Legit.ng