Hotunan yadda mutan jihar Kaduna suka tarbi shugaba Muhammadu Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari ya garzaya jihar Kaduna domin cigaba da yakin neman zaben kujeran shugaban kasa da za'a gudanar ranan Asabar, 16 ga watan Febrairu, 2019.
An rufe kusan dukkan manyan hanyoyin cikin birnin jihar Kaduna tu daga safiyar ranan Juma'a zuwa lokacin da shugaban kasa ya isa jihar misalin karfe 5 na yamma.
Shugaba Buhari ya bayyana irin ayyukan da gwamnatinsa tayi cikin shekaru uku da rabin da suka gabata wajen farfado da tattalin arziki, yaki da rashawa da kuma tabbatar da tsaro.
Kana ya yabawa gwamnonin jihar Kebbi, Atiku Bagudu; gwamnan jihar Legas, Akinwumi Ambode; gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal; da gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi, kan gudunmuwa da suka bada wajen bunkasa harkan noman shinkafa a Najeriya.

Asali: Original

Asali: Original

Asali: Facebook

Asali: Facebook

Asali: Facebook

Asali: UGC

Asali: Original
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng