Peter Obi ya bukaci ‘yan siyasa su gudanar da yakin neman zaben 2027 cikin zaman lafiya, tare da tabbatar da cewa babu dan Najeriya da zai mutu saboda zabe.
Peter Obi ya bukaci ‘yan siyasa su gudanar da yakin neman zaben 2027 cikin zaman lafiya, tare da tabbatar da cewa babu dan Najeriya da zai mutu saboda zabe.
Wani saurayi mai suna Ali Haruna, mai shekaru 27, ya amsa kashe wata mata mai suna Aisha tare da fille mata kai a wani otal da ke Girei, Jihar Adamawa.
Ali Nuhu ya kalubalanci wani mai amfani da shafin Twitter cewa ya bayyana masa mutanen da abokin sana'arsa Bashir Bala, wanda aka fi sani da Chiroki, ya tallafa wa lokacin da tauraruwarsa ke haske a fagen wasan kwaikwayo.
Bayan billar wani labari da ke ikirari cewa wata mata ta zama Kura a jihar Kano, wasu dandazon jama’a sun garzaya ofishin 'yan sanda na Gwale domin tabbatar da gaskiyar labarin. Ana dai zargin mutum ne da mayar da matar Kura.
Abdulkarim Daiyabu yace Obasanjo ya aikata manyan laifuffuka fiye da 120 a lokacin mulkin sa, Shugaban na Jam’iyyar AD yake cewa saboda irin ta’adin da Obasanjo ya aikata, bai kamata har yana taba shugaba Buhari ba.
Wani labari da muka samu na ban al'ajabi da mamaki shine na wata mata da aka ce ta haihu kimanin shekaru 14 da yin auren ta. To duka ma ba wannan ne abun mamaki ba, abun da ya rikita hankalin jama'a shine na cewa matar ta haihu ne
Dan takarar kujerar shugabancin kasar Najeriya a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar yayi taron Allah-tsine-uwar-mai-karya a jihar Jigawa dake zaman jiha daya daga cikin jahohin Arewa maso yammacin Najeriya. Mun
Hukumar zabe ta maidawa tsohon Shugaba Obasanjo martani na cewa INEC za ta tafka magudi. INEC ta karyata Obasanjo tace za ta gudanar da zabe na kwarai a bana. Shugaban INEC yace kuri’a kowa za tayi aiki a zaben da za ayi.
Cif Olusegun Obasanjo, tsohon shugaban kasar Najeriya ya caccaki shugaban kasa mai ci, Muhammadu Buhari inda ya bukaci da ya je ya huta. Ya ce lallai shugaba Buhari bai da isasshen karfin rike al’amuran Najeriya bayan 2019.
Masu sha'awar kallon sararin samaniya sun yi ta duba sama don ganin husufin watan wanda aka fara da daren Lahadi a wasu sassan duniya kuma har daren yau Litinin a jahohin Najeriya da makwaftan ta. A lokacin kusufin, watan na dauka
Wani mutum, Ismail Yussuff, ya shaida wa wata kotu ta musamman da ke Ile Tuntun a yankin Oja Oba, a garin Ibadan, babban jihar Oyo, cewar ya gaji da matar sa, Khadijat Yuusfuf, tare da rokon kotun ta raba auren su. "Mai girma, mai
Labarai
Samu kari