Yanzu-yanzu: Obasanjo, Jonathan, AbdulSalam, da sauransu sun halarci zaman shugabbanin Najeriya da Buhari ke jagoranta yanzu a Aso Villa

Yanzu-yanzu: Obasanjo, Jonathan, AbdulSalam, da sauransu sun halarci zaman shugabbanin Najeriya da Buhari ke jagoranta yanzu a Aso Villa

Shugaba Muhammadu Buhari da tsaffin shugabannin Najeriya yau Talata, 22 ga watan Junairu a fadar shugaban kasa dake birnin tarayya Abuja.

Shugaban kasa na jagorantan taron shugabannin Najeriya ne wanda ya kunshi dukkan tsaffin shugabannin kasa, tsaffin shugaban Alkalai, gwamnoni jihohi 36, shugaban majalisar dattawa, da wasu ministocin shugaba Buhari.

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, wanda a ranan Lahadi ya caccaki shugaba Buhari da gwamnatinsa kuma ya zargesa kan shirin yin magudin zaben 2019 ya halarci wannan taro.

Rahoto ya nuna cewa shugaba Obasanjo ne ya gabatar da addu'an mabiya addinin Kirista yayinda kaddamar da taron sannan tsohon shugaban Alkalai, Muhammad Uwais, ya bada addu;an Musulmai.

Yanzu-yanzu: Obasanjo, Jonathan, AbdulSalam, da sauransu sun halarci zaman shugabbanin Najeriya da Buhari ke jagoranta yanzu a Aso Villa
Yanzu-yanzu: Obasanjo, Jonathan, AbdulSalam, da sauransu sun halarci zaman shugabbanin Najeriya da Buhari ke jagoranta yanzu a Aso Villa
Asali: Facebook

KU KARANTA: Gwamnati tarayya ta bukaci shugaban Alkalai, Walter Onnoghen, yayi murabus

Sauran tsaffin shugabannin kasan da suka halarta sune tsohon shugaban rikon kwarya, Cif Ernest Shonekan; Janar Abdus Sallam Abubakar, da Goodluck Ebele Jonathan.

Janar Ibrahim Babangida da Janar Yakubu Gowon basu halarta ba.

Majalisar shugabannin Najeriya ya kunshi shugaban kasa, mataimakin shugaban kasa, shugaban majalisar dattawa, kakakin majalisar wakilai, dukkan tsaffin shugabannin kasa dake raye, tsaffin shugabannin alkalai dake raye, gwamnonin jihohin Najeriya da sauransu.

Among the governors who had arrived were those of Osun, Kebbi, Zamfara, Plateau, Ebonyi, Adamawa, Edo, Lagos, Niger, Borno, Ogun, Ekiti and Kogi states.

Daga cikin gwamnonin da suka halarta suna gwamnan Osun, Kebbi, Zamfara, Plateau, Ebonyi, Adamawa, Edo, Lagos, Niger, Borno, Ogun, Ekiti da Kogi

Abubuwan da za'a tattauna sune al'amarin mafi karancin albashi da kuma zaben 2019.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng