Iko-sai-Allah: Labarin wata mata da ta haihu ba tare da mahaifa ba (Hotuna)
Wani labari da muka samu na ban al'ajabi da mamaki shine na wata mata da aka ce ta haihu kimanin shekaru 14 da yin auren ta.
To duka ma ba wannan ne abun mamaki ba, abun da ya rikita hankalin jama'a shine na cewa matar ta haihu ne duk kuwa da cewa an cire mata mahaifa kusan kimanin shekaru takwas da suka wuce.

Asali: Facebook
KU KARANTA: 'Yan bindiga sun kai hari barikin sojoji a jihar Yobe
Legit.ng Hausa ta samu cewa wannan abun al'ajabin dai ya faru ne a kasar Zimbia dake a Nahiyar Afrika, kamar dai yadda wata kafar watsa labarai ta Zambian Accurate Information dake a yanar gizo ta ruwaito mana.
Jama'a da dama dai sun yi tafka muhawara game da labarin tun bayan fitar sa a kafafen sadarwar zamani. Yayin da wasu ke ganin hakan ba zai taba yiwuwa ba, wasu kuwa na ganin ikon Allah ba bu abunda ba zai iya yi ba.
Ga dai labarin nan dai:
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com
Asali: Legit.ng