Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Shugaba Buhari ya cancanci yabo – Inji dan Sule Lamido
Shugaba Buhari ya cancanci yabo – Inji dan Sule Lamido
daga  Aisha Musa

Dan takarar kujerar sanata a PDP, Mustafa Sule Lamido, ya bayyana cewa ya samu karin karfin guiwar fitowa takara sakamakon amincewa da dokar ba matasadamar yin takara wanda Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba ma hannu.

Dalilan da yasa Yarabawan yamma baza su yi Atiku ba
Dalilan da yasa Yarabawan yamma baza su yi Atiku ba
daga  Mudathir Ishaq

Wani babban aikin da ya faranta ran yarbawa shine titunan jiragen kasa da ya hada Legas da Ibadan, babban birnin siyasar kudu maso yamma. An fara aikin ne tun lokacin Jonathan amma aka watangarar dashi har sai lokacin Buhari. A ha

Yarinya yar shekara 9 ta nitse cikin rijiya a jihar Jigawa
Yarinya yar shekara 9 ta nitse cikin rijiya a jihar Jigawa
daga  Aisha Musa

Wata yarinya yar shekara tara mai suna Gassana Aliyu na layin Kasarau Yamma da ke Dutse, babbar birnin jihar Jigawa ta hadu da ajalinta sakamakon fadawa da tayi cikin wata rijiya. Lamarin ya afku ne da misalin karfe 1:30 na rana.

APC Gombe ta kammala duk wani shirye-shirye don ziyarar Buhari
APC Gombe ta kammala duk wani shirye-shirye don ziyarar Buhari
daga  Mudathir Ishaq

Jam’iyyar All Progressive Congress (APC) a jihar Gombe tace ta kammala duk wasu tsare-tsare don zuwan Shugaban kasa Muhammadu Buhari jihar wanda aka shirya zuwan a ranar Asabar, 2 ga watan Fabrairun 2019 don yin kamfen.

Amfanin kubewa guda 5 a jikin Dan Adam
Amfanin kubewa guda 5 a jikin Dan Adam
daga  Aisha Musa

Kubuwa wata nauyin kayan lambu ne da akan yi amfani wajen yin miya. Mutane da dama na miyar kubewa saboda dadinta ne kawai amma ga kadan daga cikin amfaninta a matsayin magani wanda aka shafe shekaru dauruwa ana amfani da ita.