Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce Kim Jong Un na Koriya ta Arewa ya amsa buƙatarsa ta tattaunawa, yayin da Amurka ke rage atisayen soji da Koriya ta Kudu.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce Kim Jong Un na Koriya ta Arewa ya amsa buƙatarsa ta tattaunawa, yayin da Amurka ke rage atisayen soji da Koriya ta Kudu.
Wani saurayi mai suna Ali Haruna, mai shekaru 27, ya amsa kashe wata mata mai suna Aisha tare da fille mata kai a wani otal da ke Girei, Jihar Adamawa.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya ce Allah ne kadai zai iya yiwa barayin 'yan jam'iyyar adawa ta Peoplees Democratic Party (PDP) da suka tafka sata ta tashin hankali lokacin da suke kan madafun iko hisabi. Shugaban kasar
Tun bayan rahoton da muka kawo maku na iyalan Shugaban kasar Najeriya kuma dan takarar shugabancin kasar a karo na biyu a jam'iyyar APC, Muhammadu Buhari muke ta samun sakonni daga al'umma na bukar shi ma na dan takarar shugabanci
Shugaba Muhammadu Buhari ya isa mahaifyar babban abokin hamayyarsa na jam'iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar, a ranan Alhamis, 7 ga watan Febrairu, 2018. A dai-dai wannan lokaci kuma kwamitin kamfen jam'iyyar PDP ta isa garin Daur
Hakika matasan Najeriya musamman ma na yankin arewacin kasar Allah ya albarkace su da dumbin fasaha da basira da masu fashin baki kan harkokin yau da kullum ke ganin taimako kawai suke bukata domin su yi zarra a duniya baki daya.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito wata majiya dake kusa da Zango ce ta tabbatar da haka, inda majiyar tace Zango ya yanke shawarar jefar da kwallon mangwaro domin ya huta da kuda ne bayan wata ganawar sirri da yayi da wasu makusanta Ati
Shi dai wannan tsohon gwamna ba wani bane illa tsohon gwamnan jahar Legas a zamanin mulkin Soja, Janar Buba Marwa, wanda dan asalin jahar Adamawa ne, kuma jigo a cikin jam’iyyar APC, amma basa ga maciji da gwamnan jahar, Bindow Ji
Haka kuwa aka yi, kungiyar Malaman ta tubure ta cigaba da daka yajinta ba tare da kakkautawa ko sauraron kiraye kirayen da jama’a mata na ta janye yajin aikin ba, har sai bayan wata tattaunawa da tayi da wakilan gwamnatin tarayya
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Attahiru Dalhatu Bafarawa ya soki magajinsa, Sanata Aliyu Wammako da dan takarar gwamna na jam'iyyar APC, Ahmed Aliyu Sokoto saboda rashin hallartar taron zaman lafiya da Sultan Muhammad Sa'ad ya kira.
Shugaban kungiyar na kasa, Farfesa Biodun Ogunyemi, ne ya sanar da janye yajin aikin yayin wata ganawa da manema labarai a Abuja, birnin tarayya. Kungiyar ta janye yajin aikin ne bayan wata gana wa da wakilan gwamnatin tarayya da
Labarai
Samu kari