Yanzu-yanzu: Yayinda Atiku ya tafi Daura yau, Buhari ya dira jihar Adamawa

Shugaba Muhammadu Buhari ya isa mahaifyar babban abokin hamayyarsa na jam'iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar, a ranan Alhamis, 7 ga watan Febrairu, 2018. A dai-dai wannan lokaci kuma kwamitin kamfen jam'iyyar PDP ta isa garin Daura, mahaifar Buhari.

Shugaba Buhari ya fara yawon yankin ne da jihar Bauchi inda ya samu kyakkyawan tarba, sannan ya garzaya jihar Borno da Yobe; sannan yayi ta musamman a filn kwallon Pantami a jihar Gombe. Sannan ya karkare da jihar Taraba da Adamawa, mahaifar babban abokin hamayyarsa na jam'iyyar PDP.

Legit.ng Hausa ta samu garzaya jihar Katsina domin ganin yadda zaben dan takaran PDP, Atiku Abubakar ta kaya a garin Daura.

Kalli hotunan:

Yanzu-yanzu: Yayinda Atiku ya tafi Daura yau, Buhari ya dira jihar Adamawa

Yanzu-yanzu: Yayinda Atiku ya tafi Daura yau, Buhari ya dira jihar Adamawa
Source: Facebook

Atiku

Katsina gidan Buhari
Source: Facebook

Yanzu-yanzu: Yayinda Atiku ya tafi Daura yau, Buhari ya dira jihar Adamawa

Yanzu-yanzu: Yayinda Atiku ya tafi Daura yau, Buhari ya dira jihar Adamawa
Source: Facebook

Buhari a Adamawa:

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel