Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Kasar Ghana ta wartako yan Najeriya 723 tare da horo mai tsanani
Kasar Ghana ta wartako yan Najeriya 723 tare da horo mai tsanani
daga  Mudathir Ishaq

Jakadan Najeriya a kasar Ghana, Michael Abikoye ya bayyana bacin ransa da matakin da kasar Ghana ta dauka na wartako yan Najeriya dake zaune a kasar da adadinsu ya kai dari bakwai da ashirin da uku, 723, daga shekarar 2018 zuwa 20

Lafiya jari: Abinci 5 da ke lalata hantar dan adam
Lafiya jari: Abinci 5 da ke lalata hantar dan adam
daga  Mudathir Ishaq

Hanta dai wata aba ce mai matukar anfani a cikin jikin dan adam ake samu a cikin cikin dan adam. Ko shakka babu hanta mai lafiya kusan dai-dai take da mutum mai lafiya haka zalika hanta marar lafiya ma dai-dai take da mutum marar