‘Yan sanda sun kama wani malamin makaranta a Kogi bisa zargin zuba wa matarsa fetur da cinna mata wuta bayan rikicin da ya taso kan wasu rigunansa.
‘Yan sanda sun kama wani malamin makaranta a Kogi bisa zargin zuba wa matarsa fetur da cinna mata wuta bayan rikicin da ya taso kan wasu rigunansa.
Rahotannin da Legt.ng Hausa ke samu yanzu na nuni da cewa wasu da ake kyautata zaton cewa 'yan bindiga ne sun kai sabon hari a karamar hukumar Kajuru, jihar Kaduna, inda suka kashe mutane da dama. Wani mazaunin garin, wanda ya tab
Sakamon zabuka ke cigaba da kwararowa musamman ma a kafafen sadarwar zamani da kuma sauran kafafen yada labarai wadanda ba hukuma ba tun bayan zabukan da aka gudanar a dukkan fadin kasar ranar Asabar din da ta gabata. Sai dai kama
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta na Kasa INEC ta sanar da cewa Gwamna Kashim Shettima na jihar Borno na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na jihar Borno ne ya lashe zaben sanata na mazabar Borno ta Tsakiya. A yayin da ya ke ba
Kwamishinan 'yan sanda na jihar Kano, Mohammed Wakili, ya karyata jita-jitar da ke yawo na cewar shi kasurgumin dan shaye shaye ne. Mr Wakili ya ce haka Allah ya halicce shi; yin magana kamar wanda ya bugu, da kuma kakkarya sassa
Kuma zuwa yanzu an fara samun tabbatattu kuma sahihan sakamakon zabukan da suka gudana, inda yan siyasa da dama da suka tsaya takara sun fara sanin matsayinsu, walau sun samu nasara ko kuma akasin haka, kamar yadda Legit.ng ta ruw
INEC, ta bayyana cewa Sanata mai-ci Oluremi Tinubu ta sake lashe zaben Yankin Legas ta tsakiya da aka yi na ‘yan majalisa a makon da ya gabata. Remi Tinubu ta doke ‘Yan takara fiye da 10 ta sake lashe kujerar ta a Legas.
Sakamakon zabe da hukumar zabe ta kasa (INEC) ta sanar a matakin kujerar shugaban kasa ya nuna cewar jam’iyyar APC mai mulki ta samu kuri’u 497,914 yayin da jam’iyyar PDP ta samu kuri’u 50,763 kacal a zaben da aka gudanar ranar As
Dazu mu ka ji cewa Atiku ya sake shan kasa a wasu manyan Jihohin Arewacin Najeriya. Jam’iyyar APC ta samu kuri’a 794, 737 ne yayin da ‘Dan takarar jam’iyyar PDP mai adawa watau Atiku Abubakar ya zo na biyu Jigawa da ma Sokoto.
Rahotannin da Legit.ng Hausa ta ke samu daga jihar Adamawa, na nuni da cewa jam'iyyar PDP ta samu nasarar lallasa jam'iyyar APC a jihar Adamawa, bayan samun jimillar kuri'u 349, 690 a zaben shugaban kasar da aka gudanar a ranar As
Labarai
Samu kari