Sakamakon zaben jihohi: PDP ta samu nasarar lashe zaben jihar Adamawa

Sakamakon zaben jihohi: PDP ta samu nasarar lashe zaben jihar Adamawa

Rahotannin da Legit.ng Hausa ta ke samu daga jihar Adamawa, na nuni da cewa jam'iyyar PDP ta samu nasarar lallasa jam'iyyar APC a jihar Adamawa, bayan samun jimillar kuri'u 349, 690 a zaben shugaban kasar da aka gudanar a ranar Asabar.

Ga cikakken sakamakon zaben jihar Adamawa, kamar yadda hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanar daga wasu kananan hukummin jihar

KARANTA WANNAN: Sakamakon zabe: Atiku ya baiwa Buhari tazara a jihar Filato

  • Karamar hukumar Madagali

APC: 8208

PDP: 14,594

  • Karamar hukumar Maiha

APC: 17,034

PDP: 7916

  • Karamar hukumar Song

APC: 17,350

PDP: 22,648

  • Karamar hukumar Fufore

APC: 29,507

PDP: 16,430

  • Karamar hukumar Gombi

APC: 12,805

PDP: 18172

Jimillar kuri'u

APC : 338, 927

PDP: 349, 690

SANARWA: Shafin jaridar NAIJ.com Hausa ya sauya suna zuwa Legit.ng Hausa. Muna fatan za ka ci gaba da kasancewa tare da Legit.ng Hausa don karanta labarai da dumi duminsu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukan mu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel